Kano ta dauki dumi a lokacin, saboda shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan ya nuna baro-baro baya so Sanusi Lamido Sanusi ya hau kujerar, yayin da Gwamna Kwankwaso tare da jam'iyyar adawa ta ...
Yan Najeriya da dama na ganin kamata ya yi a yi dokar da za ta soke waccar ta Turawan Mulkin Mallaka baro-baro ta yadda idan an sauke sarki ba za a tursasa masa zama a inda ba ya so ba.