An samu sassauci a hauhawar farashi a zangon shekarar, inda ya nuna samun ragowa a farashin kayan abinci daga cikin kunshin ...
An kama mambobin kungiyar da ake zargin ‘yan tawayen Ambazonia ne a wani otel dake karamar hukumar Takum ta jihar.
Gwamnan ya bayyana lamarin da ranar takaici ga gwamnatin jihar Oyo sannan ya jajantawa iyayen da suka rasa ‘ya’yansu.
A ranar Asabar kungiyar yan jaridun kasar Venezuela ta bayyana cewa, hukumomi a kasar sun saki wata yar jarida da aka zarga ...
Burnett wanda haihuwar Landan ne, ya taimaka wajen samar da shirye shirye irin su ‘Survivor da The Voice’’, to amma da alama ...
Sojojin Isra’il sun ce mayakan Houthi sun harba makaman mizile da jirage marasa matuka sama da 200 a yakin Isra’ila da Hamaz ...
Rahoton ya nuna cewa gwamnatin tarayyar ta bar farashin lantarkin a yadda yake ga dukkanin rukunonin masu amfani da wutar.
An kashe akalla mutane uku, aka kuma kona gidaje da dama, da asarar dukiya mai yawa a karamar hukumar Karim Lamido a jihar ...
A jihar Kano a Najeriya ana zargin wasu ‘yan uwan mai jinya da cin zarafin wata ma'aikaciya dauke da juna biyu; Zababben ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
Shugaban gwamnatin mulkin sojan Jamhuryar Nijar Janar Abdourahamane Tiani ya yi jawabi ga al’umma ranar bukin samun 'yancin ...
A yau Talata, Majalisar Wakilan Najeriya ta yanke shawarar bincikar kwangilar samar da taraktocin 2, 000 da motocin girbi 100 ...